Takarar Kujerar Gwamnan Jihar Katsina….
Kimanin Ƴan Takara Ukku Sun Sawo Form Ɗin Tsayawa Takara Daga Jam’iyyar PDP
Arc Aminu Ƴar’adua, kuma Lado Ɗan Marke da Alh. Inuwa Imam.
Kowane Ɗaya Naira Milyan Ashirin da Ɗaya da Dubu Ɗari Biyar (#21,500,000.00)
Katsina Jihar Mu Allah ya bamu Shuwagabanni nagari Amin.