Advert
Home Sashen Hausa Obasanjo yabuƙaci da Buhari yabiyawa masu zangazanga buƙatun su

Obasanjo yabuƙaci da Buhari yabiyawa masu zangazanga buƙatun su

Obasanjo ya buƙaci Buhari ya gaggauta biyan buƙatun masu zanga-zanga

Obasanjo a Fadar Ooni na Ife

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce ya kamata shugaba Muhammadu buhari ya nuna damuwarsa ta hanyar biyan buƙatunsu.

Tsohon shugaban ya faɗi haka ne a fadar Ooni na Ife a jihar Osun, kamar yadda jaridar TheCable ta ruwaito.

Ya bayyana zanga-zangar ta EndSARS a matsayin wata fafutika da matasan Najeriya ke yi.

Wannan ne karon farko da Obasanjo ya yi magana game da zanga-zangar.

Tuni gwamnatin Buhari ta rusa rundunar SARS mai yaki da fashi da makami tare da maye gurbinta da sabuwar runduna da ta kira SWAT.

Kuma gwamnatin ta yi wa masu zanga-zangar alƙawalin cika bukatun da suka gabatar.

Sai dai duk da wannan matasan na ci gaba da gudanar da zanga-zangar inda har ta rikiɗe ta koma rikici da ya kai ga ƙone ofishin ƴan sanda da ɓalle gidajen yari da kuma kai wa gwamna hari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

BALA ABU MUSAWA NE ZABINMU ~~~Gamayyar Kungiyoyin Goyon Bayan APC na Shiyyar Daura

Daga Bishir Mamman @ katsina city news Kungiyar wadanda suke da wakilci a kananan hukumomin yankin sanatan Daura, karkashin shugabancin Sani Abdurrahman da mataimakiyarsa Hadiza Mamman. Suna...

POLICE ARREST SEVEN FOR KIDNAP, INFORMANTS.AND SUPPLY OF FUEL

Hassan Male @ Katsina city news The Katsina State Police Command had on the 18/9/2021 succeeded in arresting one Lawal Shu’aibu ‘m’ aged 32 years of...

ARREST OF SUPPLIERS OF FUEL TO BANDITS

On the 18/9/2021 based on credibleintelligence, the command succeeded in arresting (1) Lawal Shu'aibu 'm' aged 32 years of Maradi, Niger Republic. Conveying fuel...

SHARHIN: Katsina City News ZABEN SHUGABANNIN APC A KATSINA

SHARHIN: Katsina City News ZABEN SHUGABANNIN APC A KATSINA ...A tabbatar Da An Yi Adalci *Jinjina Ga Gwamnan Katsina Da Alhaji Muntari Lawal @Katsina City News Ranar Asabar 2...
%d bloggers like this: