Nnamdi Kanu: An kama shugaban kungiyar IPOB

Labari da dumi-dumi

Hukumomi a Najeriya sun bayyana cewa an kama Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar IPOB da ke son ballewa daga kasar.

Ministan Shari’ar kasar kuma Babban Antoni Janar Abubakar Malami ne ya tabbatar da kama Mr Kanu a wajen taron manema labarai da ya gudanar a Abuja ranar Talata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here