Gaɓar kafaɗa ita ce gaɓa mafi raunin kafuwa a cikin gaɓoɓin jiki. Haka ne ya sa take da saurin gocewa...
Read moreBuɗewar murfin ciki yayin goyon ciki da bayan haihuwa na daga cikin matsalolin da mata ke fuskanta sau da yawa....
Read moreCiwon gaɓoɓi lalurori ne da ke da tasirin gurgunta lafiya, ingancin rayuwa, walwala da tattalin arziƙin mutum. Akwai lalurori fiye...
Read moreDaga cikin matsalolin da jarirai kan fuskanta yayin haihuwa da ke janyo haifar su da shanyayyen hannu akwai lalurar nan...
Read moreBauɗewar ko karkacewar babban yatsan ƙafa da a ke cewa "hallux valgus" a likitance na daga cikin matsalolin da kan...
Read morePhysiology Hausa A yayin ka zo kan mutum domin bayar da taimakon farko bayan afkuwar wani iftila'i kamar haɗarin abin-hawa,...
Read moreAllah Gwani | Physiology Hausa Wani bincike da masana suka gudanar a Jami'ar Binghamton da ke New York na Amurka,...
Read moreCiwon "plantar fasciitis" rauni ne da yake samun rukunin tantanai da ke shimfiɗe a ƙasan tafin sawu. Wannan rukunin tantanai...
Read moreGoya jakar baya musamman tsawon awanni na iya zama sababin ciwukan jiki kamar ciwon wuya, kafaɗa da baya. A wani...
Read moreShan magungunan rage ciwo, zogi, raɗaɗi ko kumburi tsawon lokaci na iya janyo ko ta'azzara ciwon gyambon ciki, wato olsa....
Read more