• About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact
Friday, March 31, 2023
  • Login
Katsina City News
Advertisement
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta
No Result
View All Result
Katsina City News
No Result
View All Result
Home News and Reports

Yan sanda sun ceto mata 9 da za a yi safararsu zuwa kasar Libya daga Katsina

October 6, 2022
in News and Reports
0
Yan sanda sun ceto mata 9 da za a yi safararsu zuwa kasar Libya daga Katsina
0
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

‘Yan-sanda sun ce sun yi nasarar ceto wasu mata tara da suka fito daga wasu jihohin Najeriya daban-daban da ake shirin safararsu zuwa kasar Libya, a ranar Laraba.

Kakakin rundunar ‘yan-sandan JIhar Katsina, SP Gambo Isah, wanda ya bayyana haka, ya ce sakamakon bayanan sirri da suka samu ne jami’ansu suka yi wa wata maboya ta masu safarar dirar-mikiya a yankin karamar hukumar Daura inda suka ceto matan.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa, kakakin ya yi bayani kan matan inda ya ce, ”wadanda aka ceyo su ne Timilaye Ojo mai shekara 26 daga Jihar Lagos da Blessing Joseph mai shekara 19 daga Jihar Edo da kuma Khadija Abdullahi mai shekara daga Jihar Ondo.

“Haka kuma akwai Safiyyat Ahmed mai shekara 21 daga Jihar Lagos da Precious Nuhu mai shekara 22 daga Jihar Kaduna da kuma Bolanle Adewusi mai shekara 32 daga Jihar Ogun,” in ji shi.

Kakakin ya ce “Sauran su ne Okpoekwu Eunice mai shekara 28 daga Jihar Enugu da Kabirat Azeez mai shekara 19 daga Jihar Ondo da kuma Taiwo Adeolo mai shekara 27 daga Jihar Ondo,”

Mai magana da yawun ‘yan-sandan ya ce, a yayin binciken da suka yi sun gano cewa an dauko matan daga Jihar Kano ne zuwa Daura a jihar Katsina, a mota, wadda direban ya gudu ya bar matan bayan da ya ga ‘yan-sanda.

Ya kara da cewa za a kai su kasar Libya ne ta Nijar, kafin a ceto su, tare kuma da bayar da tabbacin cewa za a kamo masu safarar kasancewar ana ci gaba da gudanar da bincike

Share

Related

Source: Katsina Media Post
Via: Zaharaddeen
Previous Post

Karanta: Ranar da Atiku Abubakar zaizo yakin neman zabe a Katsina

Next Post

“Har yanzu Babu wani ɗan Siyasa ko Gwamnati da suka Jajanta mana game da Mutanen mu da akayi garkuwa dasu” -Bakiyawa

Next Post
Dabar Turji da Dankarami sun hade don farmakar Mutanen Katsina…?

"Har yanzu Babu wani ɗan Siyasa ko Gwamnati da suka Jajanta mana game da Mutanen mu da akayi garkuwa dasu" -Bakiyawa

Recent Posts

  • On birthday, clerics pray for Tinubu, Nigeria in Abuja
  • Gwamna Masari ya Kaddamar da Kwamitin Miƙa Mulki ga sabuwar Gwamnati
  • Masari: Tinubu Na Bukatar Addu’a
  • Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Karu Zuwa N46.25tr —DMO
  • FEC Approves N59.78bn For Ogoni Cleanup Projects

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • March 2023
  • February 2023
  • January 2023
  • December 2022
  • November 2022
  • October 2022
  • September 2022
  • August 2022
  • July 2022

Categories

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina

Browse by Category

  • Biography
  • City News
  • Condolence
  • English
  • Fasahar zamani
  • Featured
  • General Stories
  • History
  • Kula da Lafiya
  • Labaran Fim
  • Literature
  • News and Analysis
  • News and Reports
  • Photo News
  • Rubutu da Marubuta
  • Sashen Hausa
  • Tarihin Kasar Katsina
  • About us
  • Advertise
  • Privacy Policy
  • Contact

No Result
View All Result
  • Home
  • News and Analysis
  • Biography
  • History
  • Photo News
  • Featured
  • Literature
  • Sashen Hausa
  • Weekly Columns
    • Allo
    • Fasahar Zamani
    • Kula da Lafiya
    • Labarun Fim
    • Rubutu da Marubuta

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In