Advert
Home Sashen Hausa NEMAN RAAYIN JAMA A.; KAR A RUSA TSOHUWAR MA AIKATAR WATSA LABARAI...

NEMAN RAAYIN JAMA A.; KAR A RUSA TSOHUWAR MA AIKATAR WATSA LABARAI MAI TARIHI TA KATSINA

 

@Katsina City News 🗞️
A wannan gangamin jin ra ayin jama a da muke na neman kar a rusa tsohon ginin ma aikatar watsa labarai mai tarihi. Ya zuwa yanzu mun samu ra ayi na rubutu da kuma na murya, har guda dari uku.
Mutane suyi hakuri zamu tace mu buga ra ayin kowa.kullum zamu buga ra ayi biyu ko uku.
Wasu na bukatar a Sanya sunansu wasu, kuma musamman dattawan da masu rike da wasu mukamai suna rokon neman mu boye sunansu.
Duk mai ra ayi, yana iya aikowa ta sakon WhatsApp 07043777779.ko ya Kira lamba 08137777245.ko email. Katsinaoffice@yahoo.com.
Manufarmu jama a suyi fadi ra ayin su.
Kuma gwamnatin mu ta dimokaradiyya mai sauraren jama a .ta tantance me jama a ke cewa?
Mun gode
Hukumar gudanarwar jaridun
Katsina city news
@ www.katsinacitynews.com
Jaridar taskar labarai
Www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
Www.thelinksnews.com.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: