Daga Bashir Suleman @Katsina City News

In ka ji ya za ai, ba a kai abin inda ya dace ba. Domin Hausawa na cewa “Sanin makama shi ne aiki”.

Faruk Jobe, fitacce ne wanda ya yi gogayya da mutane da dama a tarayyar Najeriya. Dan asalin Jihar Katsina.

An haife shi a Karamar Hukumar, a ranar 3 ga watan 6 na shekarar 1965.

Ya yi karance karance da dama wanda suka zama tushen gogewarsa da kwarewar a cikin ayyukan da ya gabatar wadanda zamu zayyana su nan gaba domin fahimtar waye Faruk Lawal Jobe, a takarar Gwamnan Katsina, wanda zai tabbatar da cancantar sa, da sanin hanyar da zai ciyar da Katsina gaba ta yadda za ta tserewa sa’a ta bangarorin bunƙasuwar tattalin arziki da kyautata rayuwar al’ummar jihar.
Zamu cigaba gobe insha Allah
Bishir Suleiman
Katsina City news
@ www.katsinacitynews.com
Jaridar Taskar labarai
@ www.jaridartaskarlabarai.com
The links news
@ www.thelinksnews.com
07043777779 .

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here