Sunan shi Ahamad Rufa’i sojan SAHEL SANITY suka kamashi yana kaima ‘yan bindiga Abinci cikin daji.
Yusuf mai unguwar Ashoka, Soja suka kama shi yana kaiwa ‘yan bindiga kwaya acikin Daji.
Umar Bello soja suka kama shi a Faskari ta jihar katsina bisa zargin yana ba ‘yan bindiga labarai.
SOJAN SAHEL SANITY Suka kamasu bisa zargin suna hada kai ‘yan bindiga a karamar hukumar Dan musa
Ankamashi a karamar hukumar tsafe ana zargin yana baiwa ‘yan bindiga bayanai. Sunan sa Yunusa muhammad
SOJAN SAHEL SANITY Suka kamasu bisa zargin suna sayarwa da ‘yan bindiga dabbobi.
Shanun da sojoji suka kwato daga wajen ‘yan bindiga a daji

 

Wani mai kaima ‘yan bindiga makamai SOJAN SAHEL SANITY Suka kama shi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here