Namiji ya Rikide ya Koma Amina a Hukumar Hisbah ta Jihar Kano

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta Cafke Wani Katon Namiji Cikin Shigar Mata da Yazo daga Garin Zaria Jihar Kaduna inda yace Sunansa Amina, inda daga Bisani Hukumar Hisbah mai Hani da Munmunan Aiki ta Kamashi Domin Gudun Samun Matsala Tsakanin Jinsi.

Cikin Shigar da Yayi harda Kitso irin mata tare da Rigar Nono domin Shirin Ɓaddakama ga Mutanen Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here