Najeriya Ce Ƙasa Ta 3 Mafi Rashawa A Duniya — Rahoto

Wani sabon rahoto da aka fitar kan ci gaban ƙasashe da gudanar da gwamnati a duniya ya bayyana Najeriya a matsayin ƙasa ta 3 mafi munin rayuwa.

Rahoton wanda cibiyar The Chandler Good Governance Index ta fitar ya saka Najeriya a gaban ƙasashen Zimbabwe da Venezuela.

Rahoton yace yayi Amfani da yaƙi da rashawa da cin hanci da waɗannan ƙasashen ke yi a matsayin wani ma’auni a bincikensa.

Ƙasar Finland ce ta zo ta ɗaya a wannan rahoton yayin da ƙasar Switzerland ta zo ta biyu, a Africa kuwa, Kasar Mauritius ce ta zo ta ɗaya da mafi kyawun shugabanci.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here