NAFARA KASUWANCI NA, DA SAYAR DA RUWA- Inji Attajiri Alh. Aminu Dantata.

“Lokacin da zan fara kasuwanci, sai naje wajen mahaifina domin ya bani jari. Sai yace dani naje nayi kokarina na samo wani abu shi kuma sai ya taimakamin, sabida haka sai naje kasuwar kantin kwari na tona rijiya idan buzaye daga nijar sunzo sai su dibi ruwa su bawa rakumansu su biya ni. Da haka na fara neman kudi”.

~Inji Dattijon Attajiri Aminu Dantata

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here