Mutumin farko da yafara sayen mota a katsina

MUTUMIN FARKO DA YA FARA SAYEN MOTA A KATSINA.

MUTUMIN FARKO DA YA FARA SAYEN MOTA A KATSINA.

…shine alhaji Abu kyahi kofar sauri, An haifeshi ne (1897) anan kofar sauri, kuma ya zauna anan k/sauri a gidan mahaifinsa yayi aure anan k/ sauri ya tashi yana sana’ar fatauci watau daukar kaya daga kudu ( lagos) zuwa arewa (Katsina) dakuma sauran garuruwa ,kuma ya shahara kan wannan sana’ar fatauchi a katsina ga gaskiya da roqon amana ya rasu yaya sha tara 19 sune,
1: fatima allalo
2:hajiya halima asibi
3:hajiya jumata mai hure
4:Alh, bature
5:Alh,audu dan daura
6: hajiya yalwa
7:haj Nana
8:haj asibi
9:haj mai kudi
10:Alh, dan mashi
11:Alh, Ali
12:Alh, salmanu
13:haj binta ta madina
14:haj rabi
15:Alh salihu
16:haj atti halima
17:inna salame
18:haj indo
19:Alh audu dan bekuta,
Muna roƙon Allah ya jiƙansu da rahama 🙏

Alhaji Abu khahi
Alhaji Abu khahi Allah ya jikansa da Rahama

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here