Munyi Rashi ….
Allah yayi ma Alhaji Male Kankara rasuwa.

Dan shekaru 88 ya rasu ya bar ya ya 27 da jikoki sama da 100.
Daga cikin ya yan akwai hassan Male. Tsohon ma aikaci a gidan rediyon vision FM.
Yanzu kuma malami a tsangayar koyon aikin jarida dake makarantar kimiyya da Fasaha ta Hassan Usman Katsina Polytechnic.
Hassan Male kuma yana cikin kwamitin editocin jaridun katsina city news dake bisa yanar gizo.
Allah ya jikan Alhaji Male ya bayyaba zuriyarsa da bayan sa ameen
@ katsina city news

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here