Advert
Home Sashen Hausa Munbi Doka da tsari a Jihar Katsina -Alhaji Muntari Lawal

Munbi Doka da tsari a Jihar Katsina -Alhaji Muntari Lawal

Dukkan abinda aka turomu muduba daga Uwar Jami’iyyar APC ta Kasa ya tabbatar mana da, anyishi kan doka da tsari a jihar Katsina. Inji” Shugaban Kwamitin kwangiras na Kasa mai kula da jihar Katsina.

Shugaban Kwamitin kwangiras din mai kula da Jihar Katsina Hon. Ali Kumo ya fadi hakan ne a garin Kafur Mazabar Gwamna bayan sun bar garin Daura Mazabar Shugaban Kasa, yayin da suke zagayen ran gadi a kananan hukumomin Jihar Katsina don duba yadda zaben mazabun Jihar yake tafiya.

Alh. Ali Kumo ya Kara da cewa” Jihar Katsina ce tazo ta daya a Nigeria lokacin da muka jagoranci sabunta katin zama Dan Jami’iyyar Apc, yanzuma fatanmu mukara na daya wajen Zaben Shugabannin Jama’iyya na mazabu da kananan hukumomi zuwa Jiha.

Da yake gabatar da jawabin shi yayin ran gadin Shugaban Kwamitin kwangiras na Jihar Katsina Alh. Muntari Lawal ya yabama dattawan Jami’iyyar APC na kananan hukumomi da suka samu mazabunsu irin yadda suka kasa suka tsare anayin abinda ya kamata ba tare da San zuciya ba.

Zagayen da Kwamitin keyi hadin gwiwa ne da Kwamitin kwangiras na Kasa dana Jiha wanda Alh Muntari Lawal ke jagoranta.

Abubakar Shafi’i Alolo
Chairman/CEO
Mobile Media Crew
31/07/2021

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Shugaba Buhari ya nemi kasashen duniya su yafewa Najeriya bashin da suke binta

A yayin da yake gabatar da jawabi a zauren majalisar dinkin duniya a ranar Juma'a. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nemi manyan kasashen duniya...

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina

Bangaren aikin jarida na H.U.K Poly sun yaye kwararrin ‘yan social media a Katsina Saifullahi Kuraye‎ September 24, 2021 2 min read Bangaren aikin jarida na...

Hukumar Hana Fasa ƙwabri ta ƙasa wato Custom ta ƙwato Babura Ɗari Biyu da Biyu a Jihar Katsina…

Shugaban Hukumar Ƙwastam na Jihar Katsina Mr. Chedi ne ya bayyana hakan ne a Yau Juma'a cewa tsakanin watan Agusta zuwa Satumba Hukumar ta...

Dan Najeriya ya fiye tsogwami: da ₦500 kacal sai aci a ƙoshi……Inji farfesa Segun Ajibola

Da Naira Dari Biyar ( 500 ) kacal Zaka Iyaci Ka Koshi a Najeriya, Cewar Wani Farfesa, Masanin Tattalin arziki... Tsohon shugaban kwalejin ma'aikatan bankin...

Rail project will not displace host communities-FG

Radio Nigeria The Federal Ministry of Transport and that of Environment have given assurance to residents along the proposed stretch of land demarcated for the...
%d bloggers like this: