Home Sashen Hausa Mun sayi shafin katsina city news (Facebook page)

Mun sayi shafin katsina city news (Facebook page)

MUN SAYI SHAFIN KATSINA CITY NEWS.

C.E.O of KATSINA CITY NEW Mal. Ɗanjuma katsina tare da Mai pagin katsina city news Abdulhakim Muntari alokacin da ciniki ya shiga na miƙa shafin ga ofishin mu na MATASA MEDIA LINKS

A yau 16-11-2020 MUN sayi shafin Abdulhakim muntari na katsina city news mun kuma biya shi.

Abdulhakim ya kafa shafin (Page) a Facebook mai suna katsina city news. kuma yayi ta nemar wa shafin mabiya,har shafin ya samu dubban masu bin shi.

Na San da shafin, na rika bin shafin don koda an yi wani abu ba dai dai ba in nemar ma kaina mafita.
A satin da ya wuce abdulhakim da kanshi yazo har Ofis Dina yace mu sayi shafinsa, mu hada da na mu, anyi ciniki munbi duk tsarin da ake bi, shafin ya dawo namu, yau muka biya shi kudin shi.

Aduniyar kasuwanci yanar gizo ana saye da sayar da shafi ( Page) na Facebook. Inda duk mabiyan Wanda ya saida zasu koma wajen Wanda ya saya.
Abdulhakim zai cigaba da aiki da jaridun matasa media links, ta hanyoyi daban daban kamar yadda muka tsara
A katsina city news muna ta tsare tsare da shiri na maida jaridar gagara gasa insha Allah.

Kowane shiri sai ya fara aiki zamu sanar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Zan Kashe Duk Wani Dan Siyasa Da Ya Fito Don Takara 2023- Sunday Igboho Sunday Adeyemo wanda aka fi sani

Zan Kashe Duk Wani Dan Siyasa Da Ya Fito Don Takara 2023- Sunday Igboho Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Igboho ya yi gargadin...

Yajin aikin ‘yan kasuwa ya tashi farashin kayan abinci a kudancin Najeriya

Yajin aikin 'yan kasuwa ya tashi farashin kayan abinci a kudancin Najeriya Yajin aikin da dillalan kayan abinci suka fara na ƙungiyar Amalgamated Union of...

Salihu Tanko Yakasai na hannunmu – DSS

Salihu Tanko Yakasai na hannunmu - DSS Rundunar 'yan sandan farin kaya ta DSS ta tabbatar da kama Salihu Tanko Yakasai, tsohon mai taimaka wa...
%d bloggers like this: