katsina city news magazine Epaper 2
👆👆👆
Domin ɗauko mujjar sai ku danna wannan bulan rubutun.
Cikin yardar Allah da taimakon sa, yau mujallar E-copy ta KATSINA CITY NEWS ta fito, Insha Allah zuwa juma’a kuma Hard-Copy ta sayarwa zata fito.
Wan’nan E-copy kyauta ne Ita kuma Hard copy ta sayarwa ce ga mai buƙata sai yayi maza ya garzaya Ofis din mu ko kuma ya tuntube mu ta waya.