Advert
Home Sashen Hausa Muhimmiyar Sanarwa daga Kamfanin sadarwa na yanar gizo JRTV

Muhimmiyar Sanarwa daga Kamfanin sadarwa na yanar gizo JRTV

Sanarwa!

Assalamu alaikum jama’a, barkanmu da wannan lokaci. Muna amfani da wannan dama domin sanar da masu biye da mu akan wannan kafa cewa muna kan shirye-shiryen yin wasu gyare gyare domin inganta ayyukanmu da kuma kokarin kawo maku sahihan labaru dama shirye-shirye ma su ilmantarwa da faɗakarwa da nishaɗantarwa.

A ƙoƙarin yin wannan gyara za ku ga har ya shafi sunan wannan feji namu mai albarka inda muka mayar da sunanshi zuwa JAKADIYA RTV maimakon JAKADIYA RADIO AND TELEVISION JRTV, kamar yadda aka sanshi.

Muna godiya da kasancewa da mu da kuke.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE FEDERAL MORTGAGE BANK OF NIGERIA (FMBN) HAS MADE HISTORY UNDER THE BUHARI ADMINISTRATION!

#PositiveFactsNG Do you know that ever since the Federal Mortgage Bank of Nigeria (FMBN) was established about 25 years ago, its greatest record of achievement...

YANZU-YANZU | Jirgin ruwan Bagwai dake jihar Kano mai dauke da fasinjoji 40 Yayi hatsari

Jirgin ruwan wanda ya debo dalibai mata da maza daga garin Badau zuwa garin Bagwai a jahar Kano yayi hatsari a cikin ruwan Yanzu...

ALLAH SARKI: ALLAH KA RABA MU DA RANAR NADAMA

Danjuma katsina  @Katsina City News A shekarar 2000 na dawo Katsina da zama, bayan shekaru na gwagwarmaya da tsallake siratsai kala-kala. Bayan na dawo na tsara...

Yadda Kotu Ta Ruguza Zaɓen Bangaren Ganduje Na Jam’iyyar APC

Wata babbar kotun Abuja ta soke zaben shugabannin jam'iyyar APC bangaren gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje. Alkalin kotun Hamza Muazu ya haramta zaben da...

EFCC Charges Corps Members To Take CDS More Seriously

The Port Harcourt Zonal Commander of the EFCC, Assistant Commander of the EFCC, ACE Aliyu Naibi has called on members of the National Youth...