Advert
Home Sashen Hausa Muhawara; BANI GOYON BAYA... .....Raayin wani mai ba gwamnan  Katsina...

Muhawara; BANI GOYON BAYA… …..Raayin wani mai ba gwamnan  Katsina shawara 

@ katsina city news

bisa ra’ayina akan saida wannan tsohon gida mai cike da dinbin tarihi a wannan jahar ban goyi bayan a sayar dashi ga wani mutum daya ba kawai don a faranta mashi idan har so ake a taimake shi wajen fadada kasuwancin shi to aje wani wurin a bashi ya ginda da kanshi amman gidan da gwamnati ta ginda tsawon shekaru bai kamata ba ace an sayar dashi ga wani mutum ba ayi amfani dashi wajen aiwatar da wani abu na ci gaban al’umma a gwamnatance amman ba wani dallili da zaisa a mallaka ma wani mutum daya ba kawai don wani ra’ayi na daban kuma sanin kowa ne jama’a na kokawa wajen kawo cinkoso a hayar ba kamar da yamma ko lokacin bukukuwan salla ko na maulidi don haka kamata ma yayi ace an tashe shi daga wannan wuri a sama mashi wani wuri chan da ya rabu da gari domin rage cinkoson ababan hawa a wannan gini nashi don kowa na da hakki don haka nidai ban goyi bayan yin hakan ba idan ma harma ita gwamnati ta shirya biya mashi wannan bukutar ta kashin kan shi to gaskiya tayi gaugawar janye wannan niyya tata bisa ga yadda mafi rinjayen al’ummar garin nan basu aminta da ayi hakan ba Allah yasa.kuma. gwamnati ta duba al’amarin don kauce ma abinda kan iya zuwa ya dawo kuma suna tuna zabe na karatowa to ya zama wajibi abi abinda mafi akasarin al’umma keso.

Allah yasa mu dace ameen.

Marubucin nan yana cikin gwamnatin katsina baya bukatar a bayyana sunan shi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: