Masha Allahu Alhamdulillah, mawallafin jaridun katsina city news. Jaridar taskar labarai da kuma the links news tare da Daliban makarantar kankara ta jahar katsina da yan bindiga suka sace amma Allah ya kubuto dasu. A yau jumma 18/12/2020 a gidan gwamnatin jahar katsina
MAHADI SHEHU YANA TSAKA MAI WUYA
*... 'Yan sanda na hanyar kawo shi Katsina*
**Zai fuskanci kotuna 3 a Katsina*
Mu'azu Hassan
@ Jaridar Taskar Labarai
Alhaji Mahadi Shehu,...
Gwamnatin Najeriya za ta kashe 'naira biliyan 10' wajen rarraba rigakafin korona a jihohi
Gwamnatin Najeriya ta yi kasafin sama da naira biliyan 10 domin...
Fitaccen darakta a masana'antar shirya fina finan Hausa ta KANNYWOOD Ashiru Na goma ya fito daga Abisiti, bayan Likitoci sun tabbatar da cewa yasamu...