Advert
Home Sashen Hausa MAULUD: Kamfanin Green House ya karyar da kayan Masarufi domin Al'uma

MAULUD: Kamfanin Green House ya karyar da kayan Masarufi domin Al’uma

Kamar kowane watan mauludi kamfanin Green House Katsina Enterprises. Yafara sayar da Kayan Abinci Afarashi Mai sauki domin Alfarmar Wannnan wata. Kayan da farashin Sune kamar Haka.
Shinkafa N920
Suga N1250
Flower N870
Alkama N850.
Su wadannnan Kaya Ana sayar dasu ga masu amfani kadai. Zaku Iya samu Anan Green House Katsina kusa da Massallacin Sarki.
Mun dauko daga shafin green house

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: