Advert
Home Sashen Hausa Masu zanga-zangar rashin tsaro sun hana shigowa garin Dandume

Masu zanga-zangar rashin tsaro sun hana shigowa garin Dandume

Masu zanga-zangar rashin tsaro sun hana shigowa garin DanduMe

Tun da safiyar yau Asabar mutanen kauyukan Mahuta, Kadawa, da Ilalla da ke hanyar garin Dandume ta jihar Katsina suka sufe babban Titin Lagos Road, Wanda dubun-dubatan al’umma ke kansa don halartar kasuwar Dandume.
A cewar mazauna garin sun yi hakan ne don nuna fushinsu saboda hare-haren da aka kai musu a satin nan, wanda babu daya daga ciki wanda gwamnati ta dauki wani mataki, ko da na jaje gare su.

Idan ba a manta ba ‘yan ta’adda na cin Karen su babu babbaka a kauyukan a kullum ta Allah.

Muna rokon Allah ya kawo sauki a kan wannan lamari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

TSAKANINA DA GWAMNATIN KATSINA(kashi na uku)

  Kabir sadiq (Dan Abu) A baya na tsaya inda mukayi waya da ADC kuma yaje ya gaya wa maigirma gwamna yadda abun yake, shi Bafarawa...

“My political career ends with the governorship of Rt. Hon. Aminu Bello Masari”…..Muntari Lawal

The opening caption above is his replay to us when we proposed to him to aspire for governorship race in 2019. His closing remarks...

A 39-year-old man, Ahmed Abdulmumini, has been arrested by the Katsina State Police Command for alleged cyber-stalking.

According to the police, Abdulmumini’s arrest followed a complaint by Governor Aminu Masari’s Special Adviser on Domestic Affairs, Alhaji Ibrahim Umar. Umar allegedly told the...

Tsohon Ministan Noma Abba Sayyadi Ruma ya Rasu a Birnin London

Da Dumi-Dumi: Tsohon Ministan Noma, Alhaji Abba Sayyadi Ruma Ya rasu a Birnin Landan INNALILLAHI WA'INA ILAIHI RAJI'UN Allah yayima Alhaji Abba Sayyadi Ruma rasuwa...
%d bloggers like this: