Masari Ya Gyara Gidan Gwamnatin Katsina Dake Abuja Akan Kudi Naira Miliyan 169.1

Gwamnatin Jihar Katsina, Karkashin Jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari Ta Kammala gyaran Gidan Gwamnatin Jihar Katsina, Dake Abuja Babban Birnin Tarayya Akan Zunzurutun Kudi Har Naira Miliyan Ɗari Da Sittin Da Tara.

Gidan Gwamnatin Zai Zama Gidan Tuntuba Na Jihar Katsina, Dake Tsakiyar Birnin Tarayya Abuja. Idan Za’a Iya Tunawa Gwamna Aminu Bello Masari Ya Kai Ziyarar Da Jami’an Gwamnatinsa Ganin Aikin. An Bada Aikin Kwangilar Gyaran A Wani Zaman Majalisar Zartaswa A Watan Fabarairu Na 2020.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here