Advert
Home Sashen Hausa Malaman Addini Sunfi Shugabannin Siyasa Lalacewa,"Cewar A,Isha, Yesufu....

Malaman Addini Sunfi Shugabannin Siyasa Lalacewa,”Cewar A,Isha, Yesufu….

Shugabannin addinai suna amfana daga mulkin zalunci a Najeriya, Inji Aisha Yesufu

Aisha Yesufu ta sake caccakar malaman addinai baki ɗaya da cewa suna amfana da rashin jagoranci mai kyau .

Shahararriyar yar fafutukar tace shugabannin addinai a Najeriya suna amfana wajen cinikin kayayyakin su na mu’ujiza da wahayi Aisha ta yi ƙaurin suna a lokacin zanga-zangar EndSARS da ta gudana a shekarar da ta gabata 2020.

Shahararriyar yar fafutukan nan, Aisha Yesufu, ta bayyana cewa shugabannin addinai suna amfana daga shugabanci mara kyau.

Jaridar Punch ta ruwaito yar fafutukar na cewa rashin kyakkyawan shugabanci yana taimaka wa malamai wajen cinikin kayan al’ajabi da kuma karfin magana.

Ta faɗi haka ne yayin da take martani kan maganar shugaban Deeper Christian Life Ministry, William Kumuyi, wanda ya gargaɗi kiristoci su daina zagin shugabanni.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE FEDERAL MORTGAGE BANK OF NIGERIA (FMBN) HAS MADE HISTORY UNDER THE BUHARI ADMINISTRATION!

#PositiveFactsNG Do you know that ever since the Federal Mortgage Bank of Nigeria (FMBN) was established about 25 years ago, its greatest record of achievement...

YANZU-YANZU | Jirgin ruwan Bagwai dake jihar Kano mai dauke da fasinjoji 40 Yayi hatsari

Jirgin ruwan wanda ya debo dalibai mata da maza daga garin Badau zuwa garin Bagwai a jahar Kano yayi hatsari a cikin ruwan Yanzu...

ALLAH SARKI: ALLAH KA RABA MU DA RANAR NADAMA

Danjuma katsina  @Katsina City News A shekarar 2000 na dawo Katsina da zama, bayan shekaru na gwagwarmaya da tsallake siratsai kala-kala. Bayan na dawo na tsara...

Yadda Kotu Ta Ruguza Zaɓen Bangaren Ganduje Na Jam’iyyar APC

Wata babbar kotun Abuja ta soke zaben shugabannin jam'iyyar APC bangaren gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje. Alkalin kotun Hamza Muazu ya haramta zaben da...

EFCC Charges Corps Members To Take CDS More Seriously

The Port Harcourt Zonal Commander of the EFCC, Assistant Commander of the EFCC, ACE Aliyu Naibi has called on members of the National Youth...