Advert
Home Sashen Hausa MAKARANTAR SAUTUS-SUNNAH COMPREHENSIVE SECONDARY SCHOOL DA RIYADHUL QUR'AN SUN KARRAMA SHEIKH ABDALLAH...

MAKARANTAR SAUTUS-SUNNAH COMPREHENSIVE SECONDARY SCHOOL DA RIYADHUL QUR’AN SUN KARRAMA SHEIKH ABDALLAH ASSUGHAIYYIR NA KASAR SAUDIYYA

 

Yau Litinin 10 Rabi’us Sani, 1443 wanda yayi dai dai da 15 November, 2021 Sheikh Abdallah Assughaiyyir daga Kasar Saudiyya ya kai ziyara a Makarantun Sautus-Sunnah Comprehensive Secondary School da Riyadhul Qur’an da ke cikin birnin Katsina

Wanda ya samu tarba ta musamman daga wanda ya assasa makarantun Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina (Sautus-Sunnah)

A kowace makaranta bayan gabatar da jawabai, makarantun sun Karrama Sheikh Abdallah Assughaiyyir domin nuna jin dadinsu bisa wannan ziyara da ya kawo masu

JIBWIS Katsina
10 Rabi’us Sani, 1443
15 November, 2021

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE FEDERAL MORTGAGE BANK OF NIGERIA (FMBN) HAS MADE HISTORY UNDER THE BUHARI ADMINISTRATION!

#PositiveFactsNG Do you know that ever since the Federal Mortgage Bank of Nigeria (FMBN) was established about 25 years ago, its greatest record of achievement...

YANZU-YANZU | Jirgin ruwan Bagwai dake jihar Kano mai dauke da fasinjoji 40 Yayi hatsari

Jirgin ruwan wanda ya debo dalibai mata da maza daga garin Badau zuwa garin Bagwai a jahar Kano yayi hatsari a cikin ruwan Yanzu...

ALLAH SARKI: ALLAH KA RABA MU DA RANAR NADAMA

Danjuma katsina  @Katsina City News A shekarar 2000 na dawo Katsina da zama, bayan shekaru na gwagwarmaya da tsallake siratsai kala-kala. Bayan na dawo na tsara...

Yadda Kotu Ta Ruguza Zaɓen Bangaren Ganduje Na Jam’iyyar APC

Wata babbar kotun Abuja ta soke zaben shugabannin jam'iyyar APC bangaren gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje. Alkalin kotun Hamza Muazu ya haramta zaben da...

EFCC Charges Corps Members To Take CDS More Seriously

The Port Harcourt Zonal Commander of the EFCC, Assistant Commander of the EFCC, ACE Aliyu Naibi has called on members of the National Youth...