Matashin dan siyasa mai neman takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023 karkashin jam’iyyar APC, yana so a sauya sunan Najeriya.

Garba ya bukaci a canja sunan zuwa ‘Nigritia’, wanda ya ce itace asalin sunan kasar kafin turawan mulkin mallaka su sauya ta zuwa Nigeria.

Har bidiyo ya yi don koya wa mutane yadda ake furta sunan na ‘Nigritia.

Me zaku ce akan Wannan?.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here