kungiyar kwadago ta NLC ta baiwa gwamnatin jihar Kano wa’adin mako guda akan tabiya ma’aikata cikakken albashi na mafi karancin albashi na N30,600 na watan Maris, gaza biyan ma’aikatan zaisa kungiyar tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki uku a ranar alhamis takwas ga watan Afrilu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here