Mabiya Shi’a Sunje Chocin Celebration Words Ministries, Don Taya Kiristoci Murnar Kirsimati

A wani ƙoƙari na kyautata alaƙa tsakanin Musulmi da kirista, Mabiya Shi’a almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky sun je chocin Celebration Words Ministries dake Suleja, don taya Kiristoci murnar kirsimati.

Mabiya Shi’a ɗin sun samu kyakkyawar tarba daga kiristocin, inda suka tarbesu cikin farin ciki da annashuwa, daga bisani suka yi addu’ar samun nasarar ga shugaban mazhabar shi’a a Najeriya Sheikh Ibraheem El-Zakzaky.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here