INNALILLAHI WA’INA ILAIHI RAJI’UN

Ma’aikaciyar Ma’aikatar Ilimi Ta Jihar Katsina Ta Rasu

Allah Ya Yi Wa Hadiza Iro Dabai Wadda Aka Fi Sani Da (Baby Iro Dabai) Ma’aikaciya A Ma’aikatar Ilmi Ta Jihar Katsina Rasuwa, Bayan Ta yi Fama Da Jinya.

Za A Yi Jana’izarta Yau Alhamis 22/4/2021 Da Misalin Karfe 11:00 Na Safe A Gidan Mahaifinta Marigayi Iro Dabai (Wakilin Biya) Da Ke Unguwar Yar’adua Cikin Garin Katsina.

Allah Ya Jikanta Da Rahama!

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here