Advert
Home Sashen Hausa Liƙen Daloli a Bikin Gidan Farfesa Sani mashi Shugaban Hukumar NiMET ta...

Liƙen Daloli a Bikin Gidan Farfesa Sani mashi Shugaban Hukumar NiMET ta Najeriya

LIƘEN DALOLI A BUKIN GIDAN FARFESA SANI MASHI

Muazu hassan
@ jaridar taskar labarai
Wani hoton bidiyon da jaridar katsina city news ta samu kuma ta tabbatar da inganci da sahihanci shi. Bidiyon bukin gidan farfesa sani Abubakar mashi ne shugaban Nigerian Meteorological Agency (NiMeT) ta kasa.

An dauki bidiyon a ranar da kayi shagalin bukin ‘ya’yansa guda uku da ya yi ma Aure. An daura auren a ranar 18/12/2020.
A bidiyon an ga wata yarinya da akace diyar shi farfesa sani mashi ce, yarinyar tan a lika ma, daya daga cikin amaryar da ake bukin ta dalar amurka .
A farashin saye kowace dala dari ta amurka guda daya, ana sayar da ita a naira dubu arba in da takwas.( 48,000)
Jaridar ta katsina city news ta samu wannan guntun bidiyon har kala hudu na wannan dabdalar.   daya mai sakan 30.dayan sakan 56.daya kuma minti daya da sakan 12.sai daya minti biyu da sakan 3.
Jaridar ta ta tuntubi farfesa sani mashi , me zai ce akan wannna dabdalar liken daloli amma duk sakon da aka aika masa babu amsa.
Ga Videon a nan ƙasa👇👇👇

 

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

DRAFT APC CONVENTION TIMETABLE – Jan 16, 2022

1. January 17th - PMB Letter to CECPC on February National Convention and associated matters 2. January 18th -CECPC Meeting announcing National Convention date of...

Da ƊUMI-ƊUMI- Kotu ta umarci Rundunar Sojin Ƙasa da ta baiwa Nnamdi Kanu Naira biliyan 1

Wata Babbar Kotu da ke zaman ta a Umuahia ta baiwa Gwamnatin Taraiya da Rundunar Sojin Ƙasa da su baiwa Jagoran masu Rajin Samar...

THE RECONSTRUCTION OF THE APAPA – OWORONSHOKI – OJOTA EXPRESSWAY IS PROGRESSING EXPRESSLY!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/258361216380403/

Teenager kills man over football league supremacy

Teenager kills man over football league supremacy By Danjuma Michael, Katsina 19 January 2022   |   2:53 am A teenager, Idris Yusuf, 18, has allegedly killed a...