Advert
Home Photo News LABARI CIKIN HOTUNA; A Yau kwamitin sauraren koke koken zaben shugabannin unguwani...

LABARI CIKIN HOTUNA; A Yau kwamitin sauraren koke koken zaben shugabannin unguwani na jam iyyar APC na jahar katsina

LABARI CIKIN HOTUNA;

Ya bayar da rahoton shi.ga mai girma gwamnan katsina.

Kwamitin ya bayyana cewa, ya kammala zaman a katsina babu korafi ko daya Wanda aka gabatar masu a duk fadin jahar katsina.

Don haka zasu koma Abuja su mika rahoton su.

Amma kamar yadda tsarin yake zasu bada kwafi daya ga mai girma gwamna. Wannan ne dalilin ba gwamnan katsina.

A takaice a kuma hukumance an kammala zaben shugabannin unguwani na jam iyyar APC a jahar katsina babu korafi ko daya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: