KYAUTA.KASKANCI KO GIRMAMAWA? Labari cikin hotunan.

Wani hoto da Katsina City News suka ga ni wani masoyin Dan majalisar tarayya mai wakiltar funtua da Dandume, Alhaji Muntari Dandutse ya Sanya a shafin sa.
A wani hoton Anga Dandutse yana bada wata Ambulan ga sabon shugaban jam iyyar APC ta kasa Alhaji Abdullahi Adamu, a Hoton Sanata adamu yana kallon ambulan din cikin mamaki, ko Mike a cikin wannan ambulan din?
A kuma wani bangaren hoton anga dan majalisar a kasa, yana yi ma sanata Abdullahi Adamu addu a’a falon duk ga wasu a saman kujera.
Shin wannan zaman dirshan na Danmajalisar .girmamawa ce ko kaskanci….?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here