Advert
Home Sashen Hausa Kwanan nan wasu jiga-jigan jam’iyyar APC za su sauya sheka zuwa PDP,...

Kwanan nan wasu jiga-jigan jam’iyyar APC za su sauya sheka zuwa PDP, Cewar bakola saraki

Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya ce nan ba da dadewa ba manyan ‘yan jam’iyyar APC za su sauya sheka ,

Saraki ya yi wannan furucin ne a wata hira da gidan talabijin din Arise su ka yi da shi a ranar Talata Tsohon gwamnan jihar Kwara ya ce dama PDP ba ta yi mamakin yadda wasu gwamnonin PDP su ka dinga komawa APC ba ,

Bukola Saraki, tsohon shugaban majalisar dattawa, ya ce kwanan nan wasu jiga-jigan jam’iyyar APC za su sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.

Saraki ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da Arise TV ta yi da shi ranar Talata. Kwanan nan wasu jiga-jigan jam’iyyar APC za su sauya sheka zuwa PDP, Inji Saraki,

Tsohon gwamnan jihar Kwara ya bayyana cewa dama PDP ba ta girgiza ba da sauya shekar da wasu gwamnonin PDP su ka yi zuwa APC, kamar yadda The Cable ta ruwaito.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

WATA SABUWA: Kotu a jihar Gombe ta ci saurayi tarar Miliyan 2.6 saboda yaki auren budurwar sa

Daga: Yushau Garba Shanga Wata kotun majistiret da ke da zama a Kumo fadar ƙaramar hukumar Akko a jihar Gombe ta yanke wa wani matashi...

Rundunar Yansanda Ta Jihar Katsina Ta Chafke Daya Daga Cikin Yan Bindiga Da Suka Hallaka Hakimin Yantumaki.

Rundunar Yansanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke daya daga cikin Yan Bindiga da suka hallaka Tsohon Hakimin Yantumaki Marigayi Abubakar Atiku Maidabino,mai...

THE DUALIZATION OF THE IBADAN – ILORIN EXPRESSWAY AND SECTION II OF THE OYO – OGBOMOSO ROAD BY THE BUHARI ADMINISTRATION IS ALMOST DONE!

#PositiveFactsNG In staying true to its passionate commitment to developing Nigeria's infrastructure, do you know that the dualization of the Ibadan - Ilorin Expressway as...

THE APAPA – OSHODI – OWORONSHOKI EXPRESSWAY IS SET FOR COMPLETION AND COMMISSIONING!

https://www.facebook.com/Do-You-Know-NG-101788642037662/ THE APAPA - OSHODI - OWORONSHOKI EXPRESSWAY IS SET FOR COMPLETION AND COMMISSIONING! #PositiveFactsNG Do you know that the reconstruction project of the Apapa - Oshodi...

Kungiyar Mafarauta ta Najeriya HCN ta Karrama Mataimakiyar shugaba ta ƙasa

Kungiyar Mafarauta ta Najeriya HCN ta Karrama Mataimakiyar shugaba ta ƙasa Zaharaddeen Ishaq Abubakar @Katsina City News 6/12/2021 Kungiyar Mafarauta ta Najeriya, wato Hunters Council of...