Home Sashen Hausa Kwamitin zartarwa na jam'iyyar PDP a katsina sunyi zaman ƙarama juna sani,...

Kwamitin zartarwa na jam’iyyar PDP a katsina sunyi zaman ƙarama juna sani, don tunkarar zaɓe mai zuwa.

Alhaji Salisu Yusuf Majigiri shugaban jam’iyyar PDP na Jihar Katsina

KWAMITIN ZARTAUWA NA JAM’IYYAR PDP KATSINA SUN YI ZAMAN KARAMA JUNA SANI A BABBAN DAKIN TARO NA SHALKWATAR JAM’IYYAR PDP TA JIHAR KATSINA

Da safiyar yau ne maigirma Zabebben Shugaban jam’iyyar PDP na jihar katsina Hon. Salisu Yusuf Majigiri (Garkuwan Gabas Katsina) Akaro na farko daya jagoranci taron kwamitin zartauwa na jam’iyyar PDP katsina bayan sake zabar shi karo na biyu a matsayin Shugaban jam’iyyar PDP na jihar katsina

Masu alhakalin halartar taron sun hada Wanda yataba yin Gwamna a gwamnatin PDP, masu rike da kwamitin gudanarwa na jam’iyyar PDP ta jihar katsina, Yan kwamatin amintattu na Shiyyoyin Katsina, Daura, Funtua, Tsofaffin masu mukamin kwamitin Gudanarwa na jam’iyyar PDP ta jihar katsina, Tsofaffin Masu Babban mukami a Majalissar Dattijai, Tsofaffin Masu Babban mukamin a majalissar tarayya, Tsofaffin Masu Babban mukami a majalissar Dokoki ta jiha Wanda suke cikin jam’iyyar PDP, Shuwagabannin jam’iyyar PDP na kananan hukomomi 34 Dake jihar katsina

Yayin wannan zaman Sun tattauna muhimman batutuwa wanda zasu ciyar da Jam’iyyar PDP ta jihar katsina gaba Dan samun nasara a zabe a zabu kan da muke fuskanta
*Comr.Mai-Iyali PDP Media*
17-10-2020

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

YANDA ZAMAN KOTUN MAHADI SHEHU DA MUSTAFA INUWA YA GUDANA A BABBAR KOTUN DUTSIN-MA

YANDA ZAMAN KOTUN MAHADI SHEHU DA MUSTAFA INUWA YA GUDANA A BABBAR KOTUN DUTSIN-MA Da misalin karfe 10:20 na safiyar yau Litinin, Alkalai uku sun...

PRESIDENT BUHARI RECEIVES FMR VP ARCH NAMADI SAMBO ON NIGER ELECTION.

PRESIDENT BUHARI RECEIVES FMR VP ARCH NAMADI SAMBO ON NIGER ELECTION. President Muhammadu Buhari receives the Former Vice President Arch Namadi Sambo on the Republic...

WACCE KOTU ZA A KAI MAHADI SHEHU GOBE?

WACCE KOTU ZA A KAI MAHADI SHEHU GOBE? muazu hassan @ jaridar taskar labarai Gobe za a kai mahadi shehu Wanda yan sanda suka kawo daga Abuja...

Group Seek To End Discrimination, Call For Unity

Group Seek To End Discrimination, Call For Unity By Bello Hamza, Abuja The group under the aegis of initiative for coalition and rights protection a not...
%d bloggers like this: