Advert
Home Sashen Hausa Kwamishinan Ruwa na Jihar katsina, ya jagoranci tattaunawa da jami'an Bankin Duniya...

Kwamishinan Ruwa na Jihar katsina, ya jagoranci tattaunawa da jami’an Bankin Duniya ta kafar sadarwar yanar gizo

Kwamishinan Hukumar Ma’aikatar Albarkatun Ruwa Na Jihar Katsina Hon Musa Adamu Funtua Ya Jagoranchi Taron Tattaunawa Da Jami’an Bankin Duniya Ta Kafar Sadarwar Yanar Gizo

Hon. Musa Adamu Funtua alokacin da yake ganawa da jami’an bankin Duniya

Yau Da Misalin Karfe 3:00 Na Yamma Akayi Tattaunawar Tareda Jami’an Bankin Duniya Kan Shirye Shiryen Bude Ofishin Samarda Ruwan Ga Kyauyikan Dake Fama Da Qaranchin Ruwan Sha Tareda Tsabtace Muhali, Da Shirin Daukar Matasa Aykin Game Gyari Wanda Akayima Lakani Da (Clean Nigeria Use The Toilet) A Turance Wanda Zai Dauki Shekara (6) ana Gudanawar Afadin Jihar Katsina,

Mai Girma Kwamishinan Ma’aikatar Alh Musa Adamu Ya Bayyana Cewar Gwamnatin Jihar Katsina Ta Gama Shirya Duk Abinda Ake Bukata Na Gudanar Da Wannan Aiki, Yace Yanxu Haka Mai Girma Gamma Alh Aminu Bello Masari Yabada Umarni Gina Ofishin Cikin Hukunchin Allah Aikin Yayi Nisa Ankusa Kammalawa,

Babban Jami’in Bankin Duniya Ya Bayyana Jihar Katsina Amatsayin Jihar Data Damu Da Rayuwar Al’umma Ita Inda Duk Nigeria Katsina Ce Ta Farko Wadda Ta Chika Sharudan Da Suka Gindaya Tsakanin Su Dan Haka Suka Zabi Jihar Cikin Sahun Farko Wanda Za’afara Gudanar Da Wannan Ayyuka Wanda Zasu Billionaire Kuma insha’Allahu Farko Shekarar (2022) za’a Fara Gudanar Da Aikin

Zaman Ya Samu Halartar Babban Mukadashin Sakataren Ma’aikatar Alh Mustapha Garba Bakori, Shugaban Hukumar Samar Da Ruwan Sha Alh Ibrahim Dasuki Abubakar, Shugaban Hukumar Dake Samar Da Ruwan Sha A Karkara Da Birane Engr Aminu Dayyabu Safana, Shugaban Shirin Na Jihar Katsina Engr Isyaku Idris Funtua, Tareda Darektan Hukamar Tsabtace Muhali,

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

THE BUHARI ADMINISTRATION SUPPORTS THE LAGOS STATE RAILWAY PROJECT!

https://www.facebook.com/101788642037662/posts/232549375628254/

Kotu ta rushe shugabacin jam’iyar APC ɓangaren Ministan Ilimi, Adamu Adamu a Bauchi

Babbar kotu a Jihar Bauchi ta rushe shugabacin Babayo Ali Misau na jam'iyar APC a jihar. Rahotanni sun baiyana cewa shi dai Misau yaron Ministan...

2023: Don’t Allow Politicians to Use You, Atiku Group Tells Youths

2023: Don’t Allow Politicians to Use You, Atiku Group Tells Youths editorDecember 5, 2021 4:50 Pm Francis Sardauna in Katsina Ahead of the 2023 general election, the...

‘Yan Bindiga Sun Tsananta Kai Hare-hare Akan Hanyar Gusau Zuwa Shinkafi

Daga Dauda Umar Januhu 'Yan Bindiga a jihar Zamfara suna cigaba da kai zafafan hare-hare tare da sace mutane akan babbar hanyar da ta tashi...

DSS sun kama Janar Dambazau a Kano…

DSS sun kama Janar Dambazau a Kano Jami'an Ƴan sandan Farin Kaya, DSS sun kama Janar Idris Dambazau, Shugaban Hukumar Kare Haƙƙin mai Sayan Kaya...