Advert
Home Sashen Hausa Kwamishinan Ƙananan Hukumomi da Masarautu na Jihar Katsina ya tsallake Rijiya da...

Kwamishinan Ƙananan Hukumomi da Masarautu na Jihar Katsina ya tsallake Rijiya da Baya…

Kwamishinan Ƙananan Hukumomi da Masarautu na Jihar Katsina ya tsallake Rijiya da Baya...

Wasu Jami’an Hukumar Ƙwastam sun buɗewa Tawagar Kwamishinan wuta akan hanyar Daura zuwa Mai’adua.

Kawo yanzu dai babu tabbacin minene yayi sanadiyyar buɗe Wutar, amma dai babu wanda yayi asarar ranshi a yayin artabun.

Wannan na zuwa ne dai dai lokacin da Ƴan jihar ta Katsina suke koken Jami’an Hukumar suna wuce Gona da Iri wajen aikin su, wanda har yasa Gwamnan Jihar ya ja kunnensu yayi wata ziyarar jaje da suka kaima shi a Gidan Gwamnati bayan da Jami’an Hukumar sukayi sanadiyyar Mutuwar wasu Mutane a ƙaramar hukumar Jibia.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Alleged Defamation: Gov. Masari demands N10bn, apology from journalists

Gov. Aminu Masari of Katsina State has demanded the payment of N10 billion as damages from Mr. Emmanuel Ogbeche and Mr. Ochaika Ugwu, Chairman...

Biliyan Ɗari shida da Miliyan ɗari biyu da Hamsin, Tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin ɓunƙasa Karkara da gandun Daji a jihar Katsina…..

Biliyan Ɗari shida da Miliyan ɗari biyu da Hamsin, Tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin ɓunƙasa Karkara da gandun Daji a jihar Katsina..... A ranar Alhamis...

DIRECTOR-GENERAL INAUGURATES NYSC MEGA PRINTING PRESS

NYSC Director-General, Major General Shuaibu lbrahim today inaugurated the NYSC Mega Printing Press in Kaduna. He said the project, which was conceived almost a decade...

Shugaba Buhari Ya Miƙa Ta’aziyyarsa Ga Iyayen Hanifa, Yarinyar Da Aka Kashe A Kano.

Daga Zaharaddeen Gandu Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjina wa 'yan sandan Jihar Kano game da gano wanda ake zargi da kashe Hanifa Abubakar mai...