Advert
Home Sashen Hausa Kuyi Duk Yadda Za Kuyi Dan Kare Kanku Daga Harin Ƴan Bindiga,...

Kuyi Duk Yadda Za Kuyi Dan Kare Kanku Daga Harin Ƴan Bindiga, Inji Ministan Harkokin Ƴan Sanda

Kuyi Duk Yadda Za Kuyi Dan Kare Kanku Daga Harin Ƴan Bindiga, Inji Ministan Harkokin Ƴan Sanda

…amma a kiyaye kada a mallaki makami ta hanyar da doka bata amince ba.

Gwamnatin tarayya ta baiwa ƴan Najeriya shawarar su tashi tsaye dan kare kansu daga hare-haren ƴan Bindiga dake kaiwa.

Ministan harkokin ƴan sanda, Muhammad Dingyadi ne ya bayyana haka a ganawarsa da manema labarai.

Yana amsa tambaya ne kan umarnin da gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya baiwa jama’ar jiharsa kan su mallaki makamai dan kare kansu.

Dingyadi ya bayyana cewa kowa na da ra’ayinsa kuma watakila gwamnan ya ga cewa, hakan ne zai kawowa jiharsa maslaha.

Yace amma abinda suke cewa, shine kada mutum ya mallaki makami ta hanyar da bata dace ba. Yace amma irin yaƙin sunkuru da ƴan Binduga suke, dole ne sai jama’a sun taimakawa gwamnati.

Yace shiyasa ma aka kawo ƴan sandan cikin al’umma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: