Kungiyar SERAP ta bayyana cewar kudaden da aka warewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kasafin kudin shekarar badi wanda zai ci abinci da tafiye-tafiye a gida da waje da alawus-alawus dinsa ya ninka na asibitocin koyarwa guda goma sha hudu.

A cewar kungiyar, biliyan 28 da aka ware wa Shugaban kasa domin yayi ciye ciye a cikin jigi da kuma alawus din da za a bashi sun shallake hankali.

Kungiyar ta shigar da kara kan wannan zarmiya da ci da gumin ‘yan Najeriya da su ka ce ake neman yi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here