Advert
Home Sashen Hausa Ku Daina Bamu Cin Hanci Bamaso, Gargaɗin Ƴan Sanda Ga Ƴan Najeriya

Ku Daina Bamu Cin Hanci Bamaso, Gargaɗin Ƴan Sanda Ga Ƴan Najeriya

Ƴan sanda sun gargaɗi mutanen Najeriya da su daina basu cin hanci saboda hakan ya saɓawa doka.

Kazalika suma ma’aikatan hukumar kiyaye hadutrra ta Road Safety sun bayyana irin wannan koke.

Hakan ya faru ne a wajen wani taron ƙarawa juna sani da kwamitin shugaban ƙasa kan yaƙi da cin hanci da rashawa, PACAC ya shirya.

Mataimakin kwamishinan ƴan sanda, Olaolu Adegbite ya bayyana hakan a wajan taron cewa baiwa ƴan sanda cin hanci laifi ne dan haka ƴan ƙasa su daina.

Mezakuce??

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Alleged Defamation: Gov. Masari demands N10bn, apology from journalists

Gov. Aminu Masari of Katsina State has demanded the payment of N10 billion as damages from Mr. Emmanuel Ogbeche and Mr. Ochaika Ugwu, Chairman...

Biliyan Ɗari shida da Miliyan ɗari biyu da Hamsin, Tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin ɓunƙasa Karkara da gandun Daji a jihar Katsina…..

Biliyan Ɗari shida da Miliyan ɗari biyu da Hamsin, Tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin ɓunƙasa Karkara da gandun Daji a jihar Katsina..... A ranar Alhamis...

DIRECTOR-GENERAL INAUGURATES NYSC MEGA PRINTING PRESS

NYSC Director-General, Major General Shuaibu lbrahim today inaugurated the NYSC Mega Printing Press in Kaduna. He said the project, which was conceived almost a decade...

Shugaba Buhari Ya Miƙa Ta’aziyyarsa Ga Iyayen Hanifa, Yarinyar Da Aka Kashe A Kano.

Daga Zaharaddeen Gandu Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjina wa 'yan sandan Jihar Kano game da gano wanda ake zargi da kashe Hanifa Abubakar mai...