Home Sashen Hausa Kowa da kiwon da ya karɓeshi…Ajihar sokoto su Zanga-zangar su ta tsadar...

Kowa da kiwon da ya karɓeshi…Ajihar sokoto su Zanga-zangar su ta tsadar Aure ce.

Zanga-zangar tsadar Aure a Sokoto

Ayayin da Kudancin Nigeriya da kaɗan daga cikin jihohin Arewaci suke zanga-zangar yunƙurin ganin an dakatar da zalincin jami’an tsaron ƴan sandan Sars, a Zanga-zangar su mai taken #ENDSARS wasu jahohin kuma daga arewacin Najeriya Irinsu Kano Bauchi Kaduna da Neja sukuma suna zanga-zanga domin gazawar Gwamnati wajen kasa samar da dauwa mammen zaman lafiya a yankunan Zanga-zangar tasu mai taken #ENDBANDITS/SECURENORTH ajihar Sokoto kuma abin yasha banban, saboda matasan jihar sunfito zanga-zanga domin nuna fushin su akan tsadar Aure. Inda suke ta ɗaga kwalaye suna cewa Asoke lefe asoke kudin nagani inaso.

NO COMMENTS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

%d bloggers like this: