Kotun koli zata yanke hukunci 7 ga watan mayu

@ katsina city news
Kotun koli ta saka ranar 7/mayu/2021 don yanke hukuncin da aka shigar akan korar shugabannin kananan hukumomi na jahar katsina da akayi a 2015.
A zaman na yau ta saurari duk lauyoyin bangarorin guda biyu.kuma ta fitar da ranar yanke hukuncin.
Kotun ta koli ta hada duk kararrakin da aka shigar gare ta guda uku.aaka mayar dasu daya don yanke hukunci kwara daya akansu.
Don haka a ranar 7 ga watan mayu jahar katsina zata San matsayar ta akan kananan hukumomin da aka rushe .

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here