Advert
Home Sashen Hausa KOTU TA ƊAGE SHARI'AR SHEIKH ABDULJABBAR KABARA 

KOTU TA ƊAGE SHARI’AR SHEIKH ABDULJABBAR KABARA 

Kotu ta tace neman daukaka kara da lawyoyin Sheikh Abdujabbar Kabara sukayi yi ba zai hana kotun ci gaba da saurarar karar dogaro da shashe na 307 ACJN, sannan ta bayar da umarnin aje a duba Lafiyar Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara.

Kotun tayi umarni a rubuce zuwa ga Likitoci Asibitin gwamnati kan duba lafiyar Malamin, ta kuma umarci da a baiwa Lauyoyin wanda ake kara kwafin shari’ar dan daukaka karar da suke bukata.

An dage zaman shari’ar zuwa sati biyu. Za a dawo kotu ranar 16 ga watan Satumba domin ci gaba da kara.

©Jarida Radio

2/09/2021

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Alleged Defamation: Gov. Masari demands N10bn, apology from journalists

Gov. Aminu Masari of Katsina State has demanded the payment of N10 billion as damages from Mr. Emmanuel Ogbeche and Mr. Ochaika Ugwu, Chairman...

Biliyan Ɗari shida da Miliyan ɗari biyu da Hamsin, Tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin ɓunƙasa Karkara da gandun Daji a jihar Katsina…..

Biliyan Ɗari shida da Miliyan ɗari biyu da Hamsin, Tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin ɓunƙasa Karkara da gandun Daji a jihar Katsina..... A ranar Alhamis...

DIRECTOR-GENERAL INAUGURATES NYSC MEGA PRINTING PRESS

NYSC Director-General, Major General Shuaibu lbrahim today inaugurated the NYSC Mega Printing Press in Kaduna. He said the project, which was conceived almost a decade...

Shugaba Buhari Ya Miƙa Ta’aziyyarsa Ga Iyayen Hanifa, Yarinyar Da Aka Kashe A Kano.

Daga Zaharaddeen Gandu Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjina wa 'yan sandan Jihar Kano game da gano wanda ake zargi da kashe Hanifa Abubakar mai...