Advert
Home Sashen Hausa KISHI: Wata Mata Ta Bankawa Kanta Wuta a Jihar Jigawa Saboda Mijinta...

KISHI: Wata Mata Ta Bankawa Kanta Wuta a Jihar Jigawa Saboda Mijinta Zai Ƙaro Aure

Wata mata mai suna Maimuna Wadaji ta bankawa kanta wuta bayan da mijinta ke shirin dawo da tsohuwar matarsa.

Matar dake ƙauyen Runguma a Dutse, babban birnin jihar ta yi yunƙurin kashe kanta ne inda kuma aka kaita Asibiti.

Kakakin ‘ƴan sandan jihar, Lawal Shiisu ya tabbatar da faruwar lamarin inda ya bayyana cewa, bayan ta warke, za’a kaita kotu saboda laifin yunƙurin kashe kanta.

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Alleged Defamation: Gov. Masari demands N10bn, apology from journalists

Gov. Aminu Masari of Katsina State has demanded the payment of N10 billion as damages from Mr. Emmanuel Ogbeche and Mr. Ochaika Ugwu, Chairman...

Biliyan Ɗari shida da Miliyan ɗari biyu da Hamsin, Tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin ɓunƙasa Karkara da gandun Daji a jihar Katsina…..

Biliyan Ɗari shida da Miliyan ɗari biyu da Hamsin, Tallafi daga Gwamnatin Tarayya domin ɓunƙasa Karkara da gandun Daji a jihar Katsina..... A ranar Alhamis...

DIRECTOR-GENERAL INAUGURATES NYSC MEGA PRINTING PRESS

NYSC Director-General, Major General Shuaibu lbrahim today inaugurated the NYSC Mega Printing Press in Kaduna. He said the project, which was conceived almost a decade...

Shugaba Buhari Ya Miƙa Ta’aziyyarsa Ga Iyayen Hanifa, Yarinyar Da Aka Kashe A Kano.

Daga Zaharaddeen Gandu Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjina wa 'yan sandan Jihar Kano game da gano wanda ake zargi da kashe Hanifa Abubakar mai...