Advert
Home Condolence Kisan ƙabilanci a Jos; Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ziyarci Shugaba Buhari.

Kisan ƙabilanci a Jos; Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya ziyarci Shugaba Buhari.

Biyo bayan kisan Gillah da akayima wasu Mutane da suka fito daga Bauchi a hanyar su komawa Gida jihar Ondo bayan sunje ziyara Gidan Sheikh Dahiru Bauchi, Sheikh ɗin ya sauka fadar Shugaban ƙasa domin kai ƙorafin sa.

Sherudan da Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gindayawa Shugaban ƙasa Buhari a Villa sun haɗa da cewa;

1. Duk wanda aka kashe yazama dole gwamnati tabiya iyalan mamatan diyyar wadanda aka kashe.

2. Yazama dole gwamnati tabiya kudin jinyar wadanda aka jikkata suke asibiti, sannan suma abiyasu diyyar ciwon da akaji masu.

3. Yazama wajibi gwamnati ta hukunta masu laifin da aka kama kamar yadda dokar ƙasa ta tanada a constitution, da alkawarin hakan bazai sake faruwa ba nan gaba.

4. In gwamnati ta kasa cika ɗaya cikin sharudda Ukkun da yan uwa musulmi suka buƙata to suma zasu ɗauki matakin daya dace.

Dr. Fatihi Tahir Usman

Zuma Times Hausa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

NAF begins inquiry into alleged killings of civilians by Airforce pilot

The Nigerian Airforce has begun investigations into the alleged killing of civilians in Kamadougou Yobe State by an Airforce pilot. In a statement on Friday...

Yanzu haka cikin daren nan ‘yan bindiga sun afkawa garin Tangaza

LABARAI DA DUMI-DUMIN SU! Yanzu haka cikin daren nan 'yan bindiga sun afkawa garin Tangaza Labarai da muke samu sun tabbatar da cewa yanzu haka cikin...

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso

Siyasa: PDP tayi watsi da tsagin Aminu Wali ta rungumi Kwankwaso Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta sanya ranar gudanar da zaben sabbin shugabanninta na...

Abdulaziz Ganduje ya kai karar mahaifiyarsa Gwaggo EFCC kan batun almundahana

Babban dan Gwamnan Kano, Abdulaziz Ganduje ya maka mahaifiyarsa Hafsat Ganduje gaban hukumar yakibda yiwa tattalin arziki zagon kasa ta EFCC akan zargin da...

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina

Barawon Motar Gwamnati Ya Shiga Hannu A Katsina. Rundunar Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu nasarar chafke wani mai suna Hayatu Bishir da ake...
%d bloggers like this: