Yadda Aka Shiryawa Limaman Juma’a Da Malaman Addinin Musulunci Kan Yadda Za’a Kawo Karshen Ta’addanci Ta Hanyar Da’awa

Ofishin Mai Baiwa Gwamnan Jihar Katsina Shawara Kan Harkokin Tsaro, Ya Shirya Taron Wayar Da Kai Da Horaswa Ga Malamai Da Limaman Juma’a Na Jihar Katsina.

Taron Na Kwana Biyu Zai Maida Hankali Yadda Za’a Kawo Karshen Ta’addanci Ta Hanyar Da’awa.

Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari Ne Ya Bude Taron. Ya kuma samu Halartar Mai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmuminu Kabir Usman.

An zabo Malaman Da Limaman Juma’a Daga Lungun Da Sakon Jihar Katsina. Sama Da Limaman Juma’a Da Malama Dake Wa’azi Dari Biyu Ne A Ka Zabo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here