Advert
Home Sashen Hausa Kasuwannin Kano cike suke makil da maganin karfin maza - NCS

Kasuwannin Kano cike suke makil da maganin karfin maza – NCS

Kasuwannin Kano cike suke makil da maganin karfin maza – NCS

An bayyana cewar kasuwanni a jihar Kano suna nan cike makil da magungunan karin karfin maza. Hukumar dake sanya ido da kula da harkokin faskwauri ta kasa da kuma hukumar kula da ingancin kayayyaki ta Najeriya ne suka bayyana haka a Kano.

A cewar hukumomin biyu, duk kasuwanni a Kano in ka zaga babu abinda aka fi talla kamar maganin karin karfin maza. Hukumar ta kara da cewar galibin magungunan da ake talla ba su da lasisi, kuma masu illatarwa be ga lafiya.

Hukumomin sun bayyana cewar karuwar laifukan ta’addanci da ake fama da su a johar na da alaka da shaye shayen kwayoyin karfin maza da ake yi wanda suke jirkita hankali fa karin kuzarin da ya wuce kima.

Hukumomin sun bayyana cewar matasa da fama ne suke amfani da kwayoyin karin karfin maza wanda yake kara musu kuzari fiye da lissafi, abinda kan sanya su aikata miyagun laifuka da suka hada fa fyade da kuma ta’addanci.

Daily hausa nig

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

ADMISSION FORM IS AVAILABLE @ SILICON HEIGHT INTERNATIONAL COLLEGE KATSINA.

SILICON HEIGHT INTERNATIONAL, SCHOOL WISHES TO INFORM THE GENERAL PUBLIC THAT,THE SALE OF FORMS INTO NURSERY, PRIMARY AND SECONDARY IS STILL ONGOING. THE SCHOOL...

Gwamna Aminu Bello Masari ya buɗe taron shuwagabannin Majalisun jihohin Najeriya a Katsina…

Mai girma Gwamnan Jihar Katsina ya bude taron shugabannin majalisun Dokokin Jihohin Najeriya (36) a kwata na uku, da Jihar ta dauki bakunci. Taron da...

Jihar Katsina ta amshi bakuncin Kakakin majalisun Dokokin Jihohin kasar (36).

A cikin shirye, shiryen gudanar da Babban taron Kungiyar wanda ta sabayi lokaci bayan lokaci, domin tattauna al'amurran da suka shafi kasa. Taken taron na...
%d bloggers like this: