KARIN BAYANI: Jirgin kasan da ya fadi dauke da kaya a Kaduna daga jihar Lagos yake

Jirgin kasa da Manuniya ta ruwaito maku ya fadi a wajajen Unguwar Kanawa yana dauke ne da kayan Pipe daga jihar Ikko wato Lagos zashi Zaria a jihar Kaduna.

Sai dai kamar yadda muka ruwaito maku dazu jirgin ya saki layi ya fadi a sakamakon zazzare karafunan titin jirgin da wasu sukayi suka sayar, ana dai zargin yan gwangwan ne suka yi raptar karafunan titin jirgin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here