Advert
Home Sashen Hausa KANWAR MATAR EL RUFA I TA SOKI YA YARTA.

KANWAR MATAR EL RUFA I TA SOKI YA YARTA.

KANWAR MATAR EL RUFA I TA SOKI YA YARTA.

@ jaridar taskar labarai
Kanwar matar gwamnan Kaduna Nasiru El Rufai mai suna sa adiya marshal wadda tayi suna a shafin yanar gizo tana fadin ra ayin ta.
Tayi wani rubutu a shafin ta na Facebook. Wanda ake gani kamar tana yi ma yar ta da ke auren gwamnan ne.gugar zana. Ga hoton abun da ta rubuta kuma har da saka hoton yar ta hadiza el rufai da gwamnan Kaduna Nasiru al rufai

KATSINA CITY NEWShttps://www.katsinacitynews.com
Danjuma Katsina, Dan Jarida, Manazarci, Marubuci, Mamallakin Jaridun KATSINA CITY NEWS, JARIDAR TASKAR LABARAI, THE LINKS NEWS, a karkashin Kamfanin MATASA MEDIA LINKS NIGERIAN LTD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Must Read

Ƴar Takarar Sanatan Katsina Ta Tsakiya Honarabul Zainab Suwudi Ta Sauya Sheka Daga Jam’iyyar PDP Zuwa NNPP

A yau Lahadi Honarabul Hajia Zainab Suwuɗi ta bar Jam'iyyar PDP ta koma NNPP inda Shugaban Jam'iyyar na Katsina Alhaji Sani Liti Ƴan Kwani...

Jam’iyyar APC ta ɗage tantance ƴan takarar shugaban ƙasa

Jam'iyyar APC ta ɗage tantance ƴan takarar shugaban ƙasa Jam'iyyar APC a Najeriya ta ɗage tantance ƴan takarar shugaban ƙasa sai abin da hali ya...

Ni Za A Rantsar A Matsayi Gwamnan Jihar Katsina A 2023. -In Ji Dan Takarar Gwamna A Jam’iyyar PRP Katsina.

Dan takarar gwamnan jihar Katsina a karkashin jam'iyyar PRP, Alhaji Imran Jino, ya bayyana tare da bada tabbacin cewa shi ne zai ci za6en...

Ƙungiyar 13×13 ta rabawa ‘Ya’yanta Buhunnan Shinkafa da na Masara… Mun shirya tallafawa Mutum Miliyan goma a Najeriya…-13×13-

...."Muna Hasashen Tallafawa Mutum Miliyan goma a Najeriya" Inji Shugaban Ƙungiyar.  Zaharaddeen Ishaq Abubakar @ Katsina City News Ƙungiyar nan mai rajin Motsin Siyasa da Tallafawa...

Hon. Faruk L Jobe HCIB, CCrFA yayi Kira ga masu Amfani da kafar sadarwa da suyi Amfani da ita wajen yada Alkhairi.

Hon. Jobe yayi wannan jawabi ne a lokacin yake kaddamar da dakarun sa na social media Wanda suka fito daga Kana nan hukumomi 34,...
%d bloggers like this: