KANSILAN KANO YA KADDAMAR DA SHIRIN ILIMI KYAUTA GA MARAYU DA KUMA TALLAFAWA MASU JARABAWAR JAMB GUDA 50 A MAZABAR GURINGAWA.

A ranar Alhamis din da ta gabata kansilan kano Kuma super councilor Hon.Muslihu Yusuf Ali ya kaddamar da tallafawa marayu 10 da aka samarwa gurbin karatu da daukar nauyinsu a IHYAUSSUNNA SCIENCE AND COMMERCIAL COLLAGE da bada Tallafin N20,000 don dinka masu kayan makaranta.

Shirin a karkashin kwamin Haj Bilkisu Yusuf Ali na GURINGAWA COMMITTEE PROMOTION COMMITTEE zai duba makarantun private da ke cikin mazabar don samo gurbi na malamai da dalibai sai Kuma gidauniyar kansila ta Tallafi
Charity and development foundation zata dauki nauyin kayan karatu da bada uniform. Haka Kuma zai tabbatar an cike guraben makaratunmu da primary da sakandare dake fadin mazabar da yara da basa zuwa makaranta, su ma a basu Tallafin kayan karatu da uniform.

Haka Kuma, Hon. Councilor ya jagoranci ya jagoranci tawagar manyan baki da ‘yan kwamiti zuwa PRESTIGIOUS CBT CENTRE inda ya dauki nauyin yara 50 Hamsin da JAMB TRAINING, horo na musamman a computer aKYAUTA a kan kudi naira 150,000 dubu dari da hamsin.

TARON YA SAMI HALARTAR MUHIMMAN MUTANE KAMAR:
1_Education Secretary ta kumboso Haj, Ramlat Muhammad.
2_SSA Security matters kumboso , Hon. Muhammad Auwal .
3_Haj Bilkisu Yusuf Ali chairperson Guringawa Education promotion committee.
4_Cordinator Early child Education kumboso.
5_ Barr Nura from Societies of NGo .
6_All Honourable councillor’s aides.
7_Members of Honourable committee Guringawa ward Education promotion committee.
8_Securiy personals ,
9_Members of press

Tallafi media Team.
Sign✍🏽 (KAREEMI)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here