Yanzu-yanzu mun samu labarin rasuwar Rt. Kabir Ahmed Kofa tsohon Kakakin Majalissar dokokin jihar Katsina bayan fama da rashin lafiya.

Wata majiya ta shaidawa jaridar Katsina Post cewa ya rasu jiya da dare a wata asibiti dake a cikin birnin Katsina.

Ya shaida cewa za’a gabatar da sallar janaza da misalin karfe goma na safiyar yau a masallacin GRA Katsina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here