Da Dumi-Dumi: Jirgin Saman Sojin Najeriya Ya Yi Hatsari A Kaduna
Wani jirgin sama mallakin Rundunar sojojin saman Najeriya ya yi hatsari a jihar Kaduna.
Har yanzu babu cikakken bayani kan lamarin, amma majiyoyi sun ce matukin jirgin ya mutu a yayin afkuwar mummunan lamarin.
Idan za’a iya tunawa hakan ya taba faru kasa da shekara guda da manyan hafsoshin sojin kasar nan, ciki har da Janar Ibrahim Attahiru, tsohon babban hafsan soji, wnada ya mutu a wani hatsarin jirgin Makaman in wannan.
Madogara: Daily Trust